Hausa Novels and Stories

Yar Aikin Karuwai 10

Sponsored links

Karasawa nayi a nutse Ina zuwa nayi sallama ya amsa,nace Ina yini ya amsa min Yana kallona yana zuba Murmushi ni dai daga haka bance komai ba,da Kansa naji ya fara magana yace Rabi na dago da kaina a hankali na maida kaina kasa Ina Wasa da yatsuna yace ba Wasa ne ya kawo Ni ba,kamar yanda na fada Miki sunana a farko to hakane Ina da mace guda Daya da yarana uku ,da gaske nakeyi wallahi harga Allah sonki nakeyi da aure bada Wasa ba,Amma bance sai kin Soni yanzu ba Sanda Kika ji kina so na sai ayi komai,nace to kawai,yace Ina Harkar shigo da Kaya da zannuwan gado daga kasashen waje Zan dinka baki bedsheet kamar guda ashirin zuwa sama ki dinga Kara ribarki kina siyarwa Kinga kin samu Sana’a ko tunda naga da shekarunki,Mamakinsa ya kamani na zaci karya ne ashe da gaske yake haka Muka rabu,sati Daya ya sake dawowa Allah bai sa Yan gidanmu sun San me kudine ke zuwa wajena ba har sai da Muka shaku sosai na fada son Alhaji Kutama,muka tsunduma a soyayya daga nan ya Fara min Wasa da kudi a haka ma Ina kin karba,har dai yace zaizo ya gaisa da iyayena,wani zuwa na fadawa Gwaggo Saurayina zaizo ya gaishe su sai dariya suke min tunannsu talaka ne Yana zuwa Gaji ta leka taga irin motarsa ta koma gida tace jama’a kuzo kusha kallon Saurayin Rabi, dukkan matan gidan Suka leka waje abin ya tsorata su Mairo tace tab ko mu da mukayi ilimi bamu samu irin wannan Saurayin ba ko me lifan bamu da shi sai Rabi wlh da sake,Dagaci ya gigice yace Kar Wanda ya damu Kansa Rabi baza ta aure shi ba Amma a kyale shi muyi amfani da damar mu sai mu samu kudi,Haka ya lallaba su Basu nuna min komai ba na Masa iso har ciki Suka gaisa sun Sha Alheri na kudi Dagaci ma dubu dari biyu ya bashi ya bawa su Gwaggo dubu ashirin ashirin,Gaji da Mairo dubu goma goma sannan yace za a kawo kayan abinci, a ranar ya siya min waya me tsada Ranar murna ta cika gida sai basu kulani ba Muka ci gaba da soyayya da Alhj Kutama ya dinga kashe min kudi kamar hauka kayan sawa masu tsada iri iri takalma jakankuna,mayafai etc,Dagaci ne ya kwace iPhone Dina ya siyar ya siya min Tekno keypad Yar dubu bakwai yace baza ki rike babbar waya ba, Haka kayan kwalliya duk su Mairo da Nawa suke amfani da turaruka,gashi ya Fara kawo min yadin gado Ina siyarwa iri iri a garin,Dan ma a Kauye muke ban waye ba tunda ni ba ilimi nayi ba iyakata primary a Jss1 Dagaci ya hanani zuwa,Dagaci ya fada Masa gaskiya cewar Ni Yar tsintuwa ce duk da haka Alhj Kutama yace yaji ya gani yana so, Haka Dagaci yace ya kamata Kutama ya turo da manya,ba Wasa ya turo manya Suka kawo kudin aure aka tsaida aure wata hudu

Abu Yana ta karasowa Ni Ina ta Shirin biki Kutama Kuma ya tafi Dubai business dinsa yace bazai dawo da wuri ba sai dai a daura aure baya nan idan an daura zai min visa na bishi kasar waje can Dubai Haka akayi magana da Dagaci.

 

 

Haka biki yazo komai ya turo danginsa tunda baida iyaye kanin babansa da sauran Suka Zo da yawa aka taru aka daura Aurena da Kutama akan sadaki dubu dari biyu,ga lefe an hada na gani na fada,to bayan an gama ba wani shagali akayi ba tunda bani da gata ba Wanda ke shiga lamarin auren nawa idan ba Dagaci ba,Ina jira muji me Ango zaice Muna waya kullum har sati daya da biki, Gwaggo tana zaune tare da Dagaci Ina dakina Basu San Ina Jin hirar tasu ba sun manta Ina dakina Kuma a jikin dakin Nawa suke,yace karku damu kanku Gwaggo na Gama daukan mataki malamin yace bazai taba Zama tare da ita ba kwana nan zamu ji labari me Dadi,Gwaggo ta rangada shewa tace Alhmdllh ai nafi so Gaji da Mairo ta suyi auren su Allah dai ya kawo musu Miji me kudi Wanda zamu huta cewar Dagaci, Ni dai bance komai ba Ina zaune a gida Ango  Shuru Shuru tun Yana kirana har ya daina kirana idan na kirashi ma bazai daga ba,gashi a gari sai gulmata akeyi Ango yaki zuwa an daura aure har wata guda Shuru,kayan lefen Nawa ma duk su Mairo sun kwashe sai kadan Suka barmin,kullum nayi kuka har na gaji Addua nake Yi ba dare ba rana.

Ango Nawwar da Amarya gaba suke da juna baya kulata bata kulashi komai na gyaran gidan masu aiki keyi da girki ma tunda ya hanata yi,kullum sai dai taci ta Sha taci uwar gayu tayi shaye shayenta ta kwanta bacci bata free kullum a make take cikin maye,tsabar shaye shaye muryarta har ta koma ta Yan maye a slow take magana tana lumshe idanu tana wani babbasarwa Watarana Kuma ita kadai zaka ga tana ciccijewa shi dai Ango aikinsa yake fita yana uzurinsa ko kararsa bata kaiwa harkarta take yi dama ita bata da kawaye a nan kasar rayuwarta takeyi kawarta guda daya ce Yar gidan wani Minister Jamila suna ce Mata Jamcy tare Suka lalace a Italy tare suka dawo kasar tare suke shaye shayensu asalima Jamcy ita dake bata Yi aure ba ita ke kawowa Sabreen kayan mayen a boye su zauna su Sha hira duk sirrin Sabreen Jamcy ta San komai,har kwanciyar aurensu first night ta bata labari yanda abin ya wakwana,Jamcy tace ashe duk kyan nan nasa da Izzarsa na banza ne ba lafiyayye bane,Sabreen tace dan wofi ma sai iya sarrafa mace da romance baya aiki,ga Banana katuwa tsayi da kauri kin ganta Kuwa Jamcy tab.

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button