Hausa Novels and Stories

Wace Ce Ita Hausa Novel Chapter 72

Sponsored links

Bashi ba hatta mami da ita Umm din dake treatment din saida suka sauke ajiyar zuciya gane cewa it’s not what they’re thinking…. Shiko Deen ji yayi kamar anzuba masa ruwan sanyi da jin hakan dan harga Allah ya tsorata dukda yasan ba abinda ya faru, wani kalan rudewa yayi ne da har ya kasa gane abinda ya sameta kamar ba Doctor ba?…..

 

Awan daddy biyu kenan yakasa zaune ya kasa tsaye, sai kai da kawowa yake cikin rashin sanin abinyi, ba karamin tashin hankali ya shiga ba a kwana biyunnan, neman duniya yayiwa fatima zainab ya rasata, ya kirata so ba adadi amma amsar dayane ‘switch off’, gashi so yake a daura auran gobe cuz he can’t wait till seven days anymore, ga khaleel yana kwance a asibiti ba lafiya, kowa kuma yasan abinda yake damunsa saidai this time around dole khaleel yayi hakuri dan baze iya taimaka masa ba, shi yanzu damuwarsa daya yanda khaleel zeji idan ya auri fatima zainab?……

 

Ya rasa meyasa yakejin kamar wani abu na shirin faruwa, bashi kadai ba hatta tawagarsa gabadaya kowa a tsorace yake shiyasa suka yanke kawai a daura auren gobe kosa samu nitsuwa…..

 

Daurewa yayi ya shirya dan zuwa dubo khaleel a hospital….

 

Kwance khaleel yake kansa a sama yana kallon ceiling….. Shikenan mutum baya mistake kenan a rayuwa? Meyasa bazata basa second chance ba?… Wannan maganganun yaketa maimaitawa a brain dinsa….. Ya rasa ya zeyi da ita tagane he’s so sorry kuma he doesn’t mean abinda ya faru kawai sharrin shaidan ne, and he had learnt his lesson in the hard way, ba karamin dauriya ya dingayi ba a yan kwana kinnan datake bashi attitude sosai, daga karshe ma sai ya nemeta ya rasa gabadaya, idan ya kira wayarta kuma a kashe, yana cikin wannan halin aka mishi text da wata number wai “I’m sorry I’m getting married to the love of your life, forgive me!”….

At first kin yarda yayi, yayi disregarding din maganar dan yana ganin hakan is impossible not until meshi ya turo masa evidence da dole ya yarda da gasken aure zatayi, and that’s what shattered him completely da har saida aka danganasa da hospital, a yanzu ma yana kan strict medication ne dan heart dinshi is giving up, at first he was suffering from Tachycardia (a medical term for medical term for a heart rate over 100 beats a minute) sai ya koma extreme Bradycardia ( a medical term for a slow heart rate below 60 beats a minute) which is more risky…. Yanzu haka da sun san ya farka da yanzu anmasa Evolocumab injection ( an injection is used to reduce the risk of a stroke or heart attack or the need for coronary artery bypass (CABG) surgery in people with cardiovascular disease(heart diseases)) da suke mishi koda yaushe shiyasa zaka samesa kusan koda yaushe yana bacci, anayin hakanne kuma dan a ragewa mutum tinani…..

Yana cikin wannan hali daddy ya shigo, be juyo ba amma yasan shine dan shikadai aka bawa damar ganinsa dan baa san hayaniya a inda yake…….

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button