Hausa Novels and Stories

Wace Ce Ita Hausa Novel Chapter 110

Sponsored links

“Dan Allah karki mutu, in kika mutu nima binki zanyi, Forgive me please, ki taimakeni ki tashi, I can’t live without you!!”…….

 

Yayita sambatu da karfi yanajin kamar ya fashe da kuka, tinda yake be taba feeling remorseful akan abinda yayiwa wani irin haka ba, sosai yake nadama da danasani akan abinda ya aikata, da ze iya dawoda hannun agogo baya da tabbas ya goge wannan abun daya faru, addu’a kawai yake kar wani abu yasameta if not he’ll never forgive himself…..

 

Da sauri ya dauketa ya fita daga office din dauke da ita a hannunsa, cikin motarsa ya sata ya nufi asibitinsa direct….

 

Ma’aikatan asibitin na ganinsa dauke da unconscious patient suka fito da gado da sauri, ko kulasu beyiba ya shige emergency da ita yana fadin kar kowa ya biyosa dan duka available doctors din maza ne…..

Yafi awa daya kafin ya samu ya daidaita numfashinta da yanayin bugun zuciyarta, gumi ya sharce yana godewa Allah daya taimakesa be kashe yar mutane ba da tashi ta kare yau, har lokacin kuma hankalinsa be kwanta ba, sai yayi taking blood sample dinta yayi distributing a kowani lab dan general checkup yakeso a mata, dama beyarda da health status dinta ba musamman yawan suman dayaga tanayi a baya..

Har aka kowa masa duka result din bata farka ba, budesu yayi daya bayan daya yana karanta content din ciki yanayi yana dagowa ya kalleta………

A hankali ta bude ido, ba wanda idonta ya sauka a ciki sai nasa, tun bayan ya gama karance duka result dinta yake tsaye a kanta yana mata kallon mamaki… Dauke idonta tayi tana kokarin tashi zaune……

“A ina kika kwaso HIV?!”…..

Taji muryarsa ta daki kwanyarta…….

Domin samun cikakken Littafin sai ku dannan Bulun Rubutun dake kasa ko kuma hoton

Dan turata yayi ya maida ita kwance, ba alamar wasa yace;

“Where the hell do you think you’re going? Ina fadamiki kinada HIV you’re telling me ok kamar wacce akace malaria na damunta!”…..

“Who cares?”…..

Ta fada murya kasa kasa…..

“Who cares? For real? Are you out of your senses? Ko kinsha wata kwayarne kafin ki fito? Toh ki bude kunnuwanki da kyau ki saurareni you’re not just suffering from HIV, you’re having a kidney failure too!”……….

Ta sake maimaitawa absent mindedly……

 

“Idan ina magana kina maimaitawa without concrete answers Allah zan babballaki a gurinnan in zubar a shara nonsense!”……

 

Shiru tayi batace komai ba dan she was just speechless, ko kwakkwaran tinani ta kasayi sannan har a lokacin ta kasa comprehending abinda yace……..

A hankali ta sake tashi dan tariga tayi making up mind dinta gwara ta tafi cuz she needs space to digest what he said, wai HIV da kidney failure kamar a film? Nooo…..

“Why’re you so stubborn? Bakida lafiyan ma bazaki nutsu ba? Get back to the bed now!”….

Deen ya fada a tsawace……

“ Ya isheka haka mallam! Who the hell do you think you’re are da zakazo kanamin ihu anyhow, why’re you so jobless to be so concerned about people’s life? Idan bakada abunyi I can help you with a job, bani hanya in wuce!”……

 

Sosai maganarta ta dakesa, dukda rashin karfin jikinta da kuma yanayin sanyin muryarta ya hana maganar fitowa yanda takeso, amma maganganunta sun masa zafi, wai shi ake cewa jobless harda she can give him work, imagine! A take yaji ya fara loosing kansa abunka da wanda zuciya ke kusa dama, sai ya fara fadin duk abinda yazo bakinsa……

 

“Bantaba danasanin sani wani a rayuwa kamar yanda nake danasanin saninki!… See let me make this clear to you tinda kika shigo rayuwata kika tarwatsa min nutsuwa da walwala da jindadina, baki haifarmin da komai ba sai masifa da bala’i da takaici! I can’t believe I’m having sleepless nights for a whore,drunker like you! Da zan iya dawo da komai baya dana goge haduwa dake a tarihin rayuwata, I don’t know why I’m wasting my precious time for someone who is about to die soon cuz you can’t survive this with your stupid ways! I don’t know who your father is but I know harya mutu bazeyi irin arziki na ba, so give the job to yourself you need it more, lastly na cire hannuna daga lamarinki!, I promise you ko me kama dake nagani I won’t look twice sannan ko a hanya muka hadu karki sake ki nuna kin sanni ko da ido ne, now I’m saying goodbye to my problems! go and die!”…..

Yana fadin haka ya matsa yana bata hanya…….

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button