Hausa Novels and Stories

My Lady Boss 6

Sponsored links

Nisawa hjy Juwairiyya tayi kana tace ” Hakan yayi amma sai dai wani hanzarin ba gudu ba, kinsan da wuya Khamal ya amince da Binafa a matsayin matar Auren sa, saboda shi wani mutum ne na daban…amma zan sashi koda baya So…yauwa yanxu naji zance , daganan ne xamuyi mulkin mallaka komai ya dawo hannun ki Hjy Juwairiyya ….

That’s nice idea yayi hakan Allah yabar zumunci yanxu ki turo mun Binafa xata fara zama a nan tare dani har zuwa lokacin da komai zai daidaita….. Cewan mahaifiyar Khamal tana kallon Hjy naja’atu da farin cikin ta yaƙi ɓoyuwa jin ta take kaman ta zuba ruwa a ƙasa tasha don tsaban farin ciki …..

(Mm htl dake G’R’A zria)

 

Fitowa tayi daga wani ɗaki hannun ta riƙe da wayoyin ta kusan uku ,ko wanne da kuɗi a saye…Tafiya take ta sa doguwar rigar material , babu abunda ke tashi jikin ta sai ƙamshi, ƙatuwar mace budurwa matashiya da ashekaru zata kai 29 zuwa talatin , karkaɗa take yi yyn da mazaunan ta ke rawa jigida na ƙara na kirar maza…ji mana ? Taji Muryar wani Alhaji da duk girgizar nan dashi take don taga kuɗi sai kuma gashi ya kusa shiga hannu…matsowa yayi daf da ita na ƴan bariki tamkar zai shige ta ,yana cewa ” Kinyi kyau wane sunan? Farrr tayi da dara daran idanun ta kamin tace ” Beenafa.

Wow nice name”. Yayi maganan yana fiddo da harshen sa haɗi da lasan laɓɓan sa na ƙasa …cike da tachewa tace” Yanda sunan ke da daɗi haka mesunan take”. Wow amazing hahahhh… Yayi maganan yana sa dariya kamin yace mu shiga daga ciki kenan?”. Yanda ka gani ta bashi amsa a dakile…

Wani ɗaki suka nufa tayi gaba kaman ita ta kama saboda sabo kawai , sai juya masa manyan ɗuwawukan ta takeyi tana ƙara rikita shi…..

Shigar su ba wuya taji ya cafko ta yana haɗata da jikin shi yana ƙoƙarin kama na shanun ta…saurin jah baya tayi tana rabuwa da jikin shi kamin tace ” Ni bana fara aiki sai naji alart ko cash. Tayi Magann tana juya masa baya haɗi da kallon windown ɗakin… Ji tayi ya matso inda take yana kai hannun shi haɗi da shafan mazaunan ta kana yace ” Kinsan Ni ba ƙaramin mutum bane , I will pay yy….shiii tasa hannun ta a laɓban shi kana tayi baya tana cewa ” nima kasan ba ƙaramar mace bane”.

Huuuu ganin yafara kaɗuwa tana son masa kwalele yasa shi zama a bed din yana cewa ” Ur account details?”. Tana jin gine da bango Binafa ta bashi ,wanda ko minti ɗaya ba’a yi ba taji alart dubawa tayi wanda kuɗin ya firgita ganin yawan su…. Wannan yasata saurin nufan inda yake zaune tana ware ƙafafun ta haɗi da zama a cibiyoyin sa tana fara motsa hjy babban sa…hannun sa yakai yana wasa da nonuwan ta da suke kaman galan , wanda wani irin tafiyar tsutsa da take bin bayan shi dashi da yanda take lililo a kan kaciyar sa yasa tuni batulmani ɗin nashi tafara zillo sama….. Nidai ganin wacece Binafa yasani saurin ficewa daga ɗakin ina nufa Lagos gidan malam Ilu don ganin wainar da ake toyawa acan……😂😂

Zama sukayi suna kallon kallo kamin Safna tace ” Nawa kenan duka kuɗin suka kama? Kuma ya xamuyi kin san ba abu mafi haɗari da yakai cin kuɗin banki dana Company masifa ne wannan ,sai a ƙarar da komai daka mallaka akan kuɗaɗen wa’annan wurare biyu dana faɗa maki…ke waya faɗa maki zama zan cigaba da yi a garin nan? Dubu ɗari huɗu na ɗeba… yanxu da yammacin nan zan kai bashin lafo duba ɗari da hamsin , zuwa gobe da asussubahi mu sai ta mawa kan mu hanya sai an gan mu kuma!!

Me kikaji unguwa nace wa game dani? …hum kijimun mutinin Nan ɗan iska wai har da kuka a masallaci bai ganki ba ,yanxu dai an bada cibiya a nemoki, ai kin barsu bari na har abada Safna,mubar garin nan muje wata gari munemi arxiƙi ko me kika ce? Tabbas hakan yayi, amma wannan matan na gidan laurat ko? Tana bani tausayi ,babu hanyar da zamu taimake ta kamin mu gudu?? Shiru Sumayya tayi tana tunanin mafita kusan minti biyu kamin tace” Tabbas akwai!!!!

Amma kina ji bari nayi bacci na koda minti talatin ne ,sai na faɗa Maki yanda xamuyi da Lauratu ,mu rabata da wannan ɗan iskan mijin nata….to me za’a dafa ma Umma kamin ta nemi abinci? Safna tayi maganan tana jawo risho…keda baki da lafiya wani girki , ki bari na tashi …bkmai ai na warware..to ki dafa mata farar talia ai muna da miyar yaji sai muci dashi….tana maganan haɗi da hamma bacci yana ɗaukar ta……

Kallon ta Sumayya keyi na tsoro da fargaba ,tun da take bata taɓa ganin mace ƴar daba da makami kaman wanna n ba….Safna ce tace baiwar Allah me muka yi miki? Sai Lauratu ta amashe da faɗin ‘ kiwa girman Allah ki rabu damu? Me yasa kika zaɓi rayuwa irin haka? Ki nemi sana’a ba fashi ba , ki bar mu muƙarisaaa…..Tabbas sai kun bani kuɗin hannun ku ,idan kun ga kun tafi da wannan kuɗin to Na tashi daga sunana Billy Bilkisu mai gado…..kuma fashi mutane suka sani na koya don dole, a lokacin da nake kuka su bani abinci naci basu bani, da ƙarfi na na ƙwataaaaaaa!! Wani irin bindiga ta fiddo dashi wanda yasa Sumayya rungume Umma da ƙarfi tana kirar sunan Bilkisuuuu…..Gigif ta tashi daga barci da ya ɗauke ta ,tana kallon Inda Safna itama ta saki murfin tukunya da ta buɗe talia , kana tace ” Lafiya Summy ,wacece Bilikisuuuuu??? Amaimakon Sumayya ta bata amsa sai goge gumin dake karyo mata tayi ,tana furta wa a hankali ban santa ba ,amma tabbas tana nan ? A’a cike da mmki Safna baki san ta ba? kuma tana nan? To a ina? …ke kuɗin nan na shirin zama mana barazana , kira mana wancan lauratun yanxu muyi maganaaa da ita zata cigaba da zama da ɗan Asabe ne yana cin ta kaman kwarto ko ƙaƙa…………………..

 

 

 

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button