Hausa Novels and Stories

My Lady Boss 10

Sponsored links

Can da labrn wata wai ta duniyar mafarkin ka , baby take kowa? To Ni dai ko imfant ne bai dame Ni ba, yanxu yaya kenan? Wacce nake maka maganan ta , ba son ta nake ba, niman ta nake yi , my Lady boss , xan hukunta ta , hukuncin da bata taɓa sanin izayar shi a rayuwar ta ba….faɗa mawa Fahad yayi labrn Sumayya kana yana ƙarshewa da faɗin ” I know who u are? Nasan irin brain ɗin ka , kazo mu zauna mufara planing ta yaya zamu fara? Cox na fahimci yarinyar hawaiya ce , zata iya barin Lagos a kwana biyu .

Idan ta bar Lagos to arewa zata nufa! Ya tsinkayi Muryar Fahad ya katse sa lokaci ɗaya , tabbas idan tabar nan arewa zata nufa , xan biyo jirgin safe gobe , zan sauka a Lagos , ka kasance a shirye , amma da Drawing board ɗin na zan taho na my dream bby girl .

Ɗan tsaki Khamal yayi kana yace ” Ok na ur business ,don yanda ka gani. Dariya Fahad yasa masa yana cewa ” Na LADY BOSS kodai kodai! Wane sunan ta ne??… Katse wayar Khamal yayi don yasan shakiyanci n Fahad Sarai , abota ne tun childhood har yanxu suna tare baya da aminin da ya wuce shi…

Lauratu nine nake maki magani kikayi mun kunnen shegu?. Ɗan Asabe ke maganan da ya ƙwanta sheƙeƙe ya wani saki kayan a Arha ,dama shi indai ya shigo ɗakin shi to ya gama sa Wando sai riga , indan ko lokacin barcin sa yayi tuff yakeyi tsirara saboda baƙin iskanci ,haihuwar uwa da uban sa”. Yau gashi a wurin aikin moton shi can bari ya sha maganin ƙarin ƙarfi , kaciyar tasa sai kumburi take tana neman jin daɗin a ƙwarkwaron ni’iman daɗin Lauratu ,sai dai kuma yau yaga wani masifa da bai san ta dashi ba. Kai wai dawa kake ne ɗan Asabe? Ahir fita idanuna , Wallh taɓana ka gama yi a cikin gidanan bare har ka zuba min wannan kayan ƙazantar naka a jiki…Lauratu kina da hankali Zan zannnnnnn maganan nasa ne ya ɗauke sakamakon wani irin murɗawa da marar sa tayi , wayyo tambaya zan mutu….yayi maganan yana jan kalmar mutuwa….wani dariya Lauratu ta sheƙe dashi kamin tace ” yau ka tuno da mahaifiyar ka , Wallh sai dai ka mutu yau ,kana taɓani sai nasa hannu na na yanke kaciyar jarabar naka kowa ya huta ,kaga na taimakawa mawa matan da zaka aura gaba , don Ni a yanxu ba matar ka bace eheee.

Wani irin mazurai Ɗan Asabe yake yana son magana ya kasa ,gashi baxai iya nufar Lauratu ba ,don gyefen ta mucciya ta ajiye , da wuƙa kuma yanda take faɗi yasan tabbas da gaske tana iya aikata komai….wani irin kuka ya rushe dashi yana faɗin wayyo a wannan daren , ita kuma tana sa dariya har da kama ciki yau town ɗin nata ne.

Miƙewa yayi tsaye yana kama buran sa da hannun sa yana cewa ” Lauratu yau xakiji daɗi ki taimaka mini”. Da gaske tayi maganan tana kallon shi kaman xataji tausayi sa , cikin sauri ya ɗaga mata kai. Dariya tasa tana cewa ” To naji Amma sai ka fara mun tsalle tukunna na mintuna sha Biyar sannan.

Wayyo Lauratu bazan iya ba mutuwa zanyi kamin lokacin…To shikenan ka bar shi baka matsu bane. Ganin ta juya n masa baya yasa Shi saurin cewa zanyi zanyi …baki na rawa haka jikin shi duka , hjyn buran sa kuwa yanda take wani irin zillo fat-fat-fat ba’a magana.

Tsalle yafarayi sama , tana kallon sa tana dariya , nan taga Ɗan Asabe na sama dogo a sama ga kaciyar sa sai lilo takeyi tana zillo gama….dariya takeyi shiko sai gumi yake haɗawa…Matsawa tayi dab dashi da wuƙar ta da mucciya a hannu ,zama tayi a gadon tana miƙa hannun ta kaman zatayi masa wani abun daɗin , nan yaƙara saito da kaciyar tasa gaba , kamawa tayi da wani irin ƙarfin ta ,tana matseta iya ƙarfin ta ,wanda yasa ɗan Asabe sa ihu ,kinsan ƙarfin mace dana miji ba ɗaya ba , ganin yana shirin durmishe ta yasa ta ɗaukar muchiyan nan ba imani tana ƙwaɗawa a gaban sa jikake rammmm……Ya faɗi ƙasa warwassss a sume.

Da gudu Lauratu tasa hijabi tana ɗaukar akwatin ta , tana buɗe ƙofa ƙarfe ukun dare..ɗakin Su Sumayya ta nufo ,wanda cikin barci sukaji bugun ƙofa…miƙewa Safna tayi tana tashi Sumayya kamin suyi hurujin cewa waye ne???. Cikin murya ƙasa kar mutane suji Lauratu tace ” nice. Da sauri a tare suka nufi ƙofan suka buɗe…ke lafiya Laurat? Safna ke mgnn tana kallon Lauratu dake gumi…na kashe Ɗan Asabe”. Wani irin zaro ido Sukayi a tare suka haɗa baki wurin cewa ” Kin kashe Ɗan Asabe!!!

Ke kwaso mana kayan mu a yau mu nufi tasha mubar garin nan , Umma !!? Sumayya ke maganan tana nufar Umman ta haɗi da tada ita , Safna tana kwasar kayan ta da suke a kimtse tun jiya…..

A zauren gidan ne Safna tace to yanxu ina muka nufa? Arewa”. Kai tsaye Sumayya ta basu amsa suna ficewa gidan a duhun nan…………….

Tafe take cikin shigar riga da wando ta ɗaura doguwar jallabiya akai , ta yafa mayafi ƙarami , Diyaana lafiya me yakawo police station da wannan yammacin? .

Rintse ido Diyaana tayi kamin cikin Muryar ta wanda ya fashe a bariki tace ” Mai kuka gani a fuska ta? . Ƙare mata kallo ƴan sandan da Dpo sukayi nan suka ga shatin mari…. Kamin su bata amsa ne tace ” Miji na ne yayi mun wannan dukan , don haka na zo ne a kama mun shi , akawo shi a saka shi a magarƙama , ayi masa ligi-ligi na kwana uku yana dukuwa a hannun ku , da kaina zan zo belin shi. Ta ƙare maganan tana buɗe jakarta haɗi da ɗauko kuɗaɗe kimanin dubu biyar tana ba DPO , ganin haka kunsan ƴan sanda da kuɗi da kuma tsaya ma mace , cikin hanxari DPO yace ” Aje aka mo mijin nata a sashi a sell a yi ta dukan sa na tsawon kwana uku kaman yanda matan shi ta umarta”…………..

 

 

 

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button