Hausa Novels and Stories

Dare Daya Hausa Novel Page 3-4

Sponsored links

Faɗawa tayi kan gado gaba ɗaya ta kasa samun sukuni babu abunda yake yi mata gizau a kwaƙwalwa kamar yanda jira aka matsa mata baki aka murje mata nono harda tsotsewa nipples din harda wani ja sukayi tura hannunta tayi cikin riga, sbd bra dake jikinta bata samu damar kaiwa direct kan nonon bah saidai ta shafa saman su da suka wani bultso sbd yanda bra din tayi musu kaɗan. Ƙarar bude Gate da taji yasa tayi saurin buɗe idonta ta tashi ta faɗa toilet bata ko tsaya tuɓe kayan da ke jikinta ba sbd ta riga tasan waye ya dawo. Sannu da zuwa HAJIYA ASIYA Da girman kujerar ki uwar gida ran gida Allah ya ƙara daukaka da nisan kwana daga ke babu wata,Tauraruwa mai haska dare farar mace alkibbar mata. Cike da jin daɗi tasa hannu a jakarta ta fito da yan dari biyar biyar bugun Abuja sababbi dal dasu ta miƙa masa fuskarta dauke da wani ƙayataccen murmushi nan take ya karɓa yana godiya mai tare yawa HAJIYA bude ƙofa tayi ta fito sanye take cikin wata dakakiyar lafaya wacce sai ka kula sosai zaka gane cewa lafaya ce Sam batayi kama da lafaya ba dark blue ne sai flower dake jikinsa daidai ƙasanta an zanasu da golden colour sai wani shining golden colours din keyi mai daukar ido ka rantse da Allah da ruwan gold akayi flowers din sbd yanda suke shining. Hannunta riƙe da waya ƙirar IPhone 15 pro tasa pouch/cover mai daukar ido hannunta daure da agogo kallo daya nayi masa na gano gold, ƙafarta dauke da necklaces kalar na yan gayun nan kuma yan Abuja shima daga gani gold ne. Mayar da murfin motar tayi ta rufe ta fara taku ɗaya ɗaya tana wani Arnan ƙamshi mai tayarwa da maza hankali…

 

 

Ƙofa ta buɗe tashiga babban falo ne mai dauke da kujeru set biyu manya manya white colour da blue sosai kalar tayi kyau komi tsaf tsaf sai kamshi ke tashi ga sanyin AC standard one dake tsaye a gefen falon lumshe ido tayi ta buɗe tana furta tsarki ya tabbata ga fiyayyen halitta fuskantar dauke da murmushi wani corridor tanufah tana tafiya kamar wacce bataso asan ta dawo amma Sam ba haka bane Hakane yanayin tafiyar ta ita Sam batasan ya za’ayi tayi sauri bah. Tana kaiwa bakin wata ƙofa ta danna wasu numbers nan take ƙofar ta buɗe in a slize way, ita kuma ta jefa ƙafarta ta dama bakinta dauke da sallama Hmmm masha Allah nashiga furtawa cikin zuciyarta aljannar duniya wani fantamemen ɗaki ne wanda zai iya daukar mutun 10 yana dauke da wani ƙayataccen gado na alfarma mai roofing a sama ruwan gold ne gadon da dark blue hakama komi dake ɗakin gold and dark blue ne kallo daya zakayi ka gane cewa mai ɗakin masoyi yar golding da blue ce wata ƙofa ta nufa ta yaye labule ƙofa ce a gun tasa hannu ta murɗa ta buɗe anan ta ajiye jakarta ta cire jewelries dinta duka ta janyo wani box ta buɗe tasa su a ciki ta mayar ta rufe. Ta jiuya gun wani fantamemen mirror tayi dake ɗakin tana kallon kanta hannu tasa ta dauki remote ta yare hasken ɗakin ya koma dimlight ta shiga rage kayan jikinta a gurguje sbd kiraye kirayen sallar magrif da taji ta faɗa toilet tayi wanka oil perpume kawai ta murza wa jikinta tasa wata doguwar riga marar nauyi milk colour itama tanada zanan Blue a jiki, ya shinfiɗa carpet tasa hijab ta tayar da sallah ikon Allah ansamu matsala anan sbd Sam sallar babu natsuwa a ciki cikin 5munite ta gama raka’a uku na sallar magrif 🤔🤔

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button