Latest Updates

Wace Ce Ita Hausa Novel Chapter 64

Sponsored links

Tafi kai Umm tayi tana kallon mami tace;

“Shit! Kinsan Allah yaya haka kawai naji hankalina be kwanta da visiting din da kikace abokinsa ya kawo masa ba, see the way they fooled us dan Allah!”…..

“They fooled us absolutely, amma karki damu we’ll get them soon, sai sun gane shayi ruwane, I’ll make sure I deal with them mercilessly! Sameer ya bani mamaki, ina masa kallan nittsatse kamar yafi Saifuddeen hankali ashe duk kanwar jace?”….

Mami ta fada cike da takaici….

“Ai ko ni this time around bazan ragawa Saif ba, he’ll see the very other side of me!!”…

Umm ta fada tana daukan mask din data fuzge a fuskarsa, mika masa tayi tace;

“Wear dan in wani ya ganka a haka you’re in big trouble! Wait kasan nature of crime dinsa ma kuwa?”….

Girgiza kai yayi alamun be sani ba

“Ah lallai your dumbness isn’t in this world, how could jump into a job like this without asking for the person’s crime? Imagine a hada baki da yan gurin nan azo a kashesa anan inda kake do you think they’ll give you the chance to claim yourself”….

Cikin kuka ya shiga kada kai dan ba karamin ahigarsa maganarta tayi ba….

“Toh an kashe banza dan shi bashi da asara and I’m very sure ko addu’a bazena maka ba dan mantawa zeyi da kai, hankali kwance ya cigaba da rayuwarsa, so don’t ever try this stupid act okay?”..

Cikin bacci me nauyin daya dauketa takejin wani bakon al’amari da bata gane kansa ba, sam ta kasa tantance wani yanayi take ciki hasalima bata gane meke faruwa ba, kamar dai lips dinta ake tabawa tadai rasa me takeji gashi ta kasa motsawa, haka ta daure tanaji tana gani aka cigaba da mata abinda akaga dama akan lips, jin kamar an shaketa dan har lokacin bata gane abunda yake faruwa ba yasa ta kasa jurewa ta fara mutsu mutsu tana kokarin farkawa amma kuma saita kasa……

Jin motsinta ne yasa Deen janyewa da sauri yana ayyana irin karfin jininta, wannan abun da sameer ya shaka mata sai mutum yayi 24hrs be farkaba inba allura aka masa ba shine ita take motsi within few hours? It’s surprising!, sai a lokacin kuma yagane aika aikan dayayi, meya hadashi da kissing yar mutane? Shida yakeso ya taimaketa ya fitar da ita daga gidan kafin wanchan dan iskan ya dawo shine ze bada kansa? dauke idonsa daga kan fuskarta yayi yana istigfari a ransa

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button