Latest Updates

Sabon Tallafi Daga Gwamnatin Taraiya

Sponsored links

Sabon Tallafi Daga Gwamnatin Taraiya

Opportunities

Sabon Tallafi Daga Gwamnatin Taraiya

Shirin Bankin Duniya da aka tsara domin bunkasa harkokin kasuwanci a Najeriya da COVID-19 ya shafa da sauran abubuwa masu tada hankali.

Shirin ya kasu gida biyu. ana bayar da tallafi daga naira DUBU DARI ZUWA MILIYAN DAYA. Yayin da ƴan kasuwa wanda sukayi ragistar wajen Kasuwancinsu da Hukumar Harkokin Kasuwanci za a ba su KYAUTA MILIYAN DAYA zuwa sama 

Don samun cancantar wannan tallafin, da farko dole ne ku halarci cibiyoyin bayar da horo na Gwamnatin Tarayya data amince da su kamar SMEDAN da NDE .

•Wanda bashi da rijistar kamfani Dole ya kasance yana da Certificate ( EDI ) da aka ba bashi bayan samun horo da yayi a shirin bayar da rancen AGSMEIS LOAN,duk mai son shiga cikin shirin bai cancanta ya nema da Smedan certificate ba, Don Allah ku yi tafiya zuwa EID CENTER domin karbo Certificate 

•Da dai sauran bayanin da suka shafi duk mai son shiga cikin shirin. 

Masu Rijistan kamfani. 

•Notional Id card ko drivers license 

•Bank Verification Number (BVN)

•CAC Registration Documents 

•Tax Identification Number (TIN)

Domin samun cikakken bayani akan shirin nan zaka iya ziyartar MINISTRY OF COMMERCE da INDUSTRY a jihar ku, ga links din wasu jahohin nan zaku iya shiga domin nema. 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/44/01 °Kebbi state Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/43/01 °Katsina state Ng-cares

•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/42/01 °Jigawa State Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/6/40/01 °Gombe State Ng-Cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/37/01 °Borno State Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/36/01 °Benue State Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/35/01 °Bayelsa State Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/34/01 °Akwa ibom State Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/33/01 °Adamawa State Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/50/01 °Yobe state Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/49/01 °Sokoto state Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/46/01 °Niger state Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/47/01 °Ogun state Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/46/01 °Niger state Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/45/01 °Kogi State Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/34/01 °Akwa ibom state Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/47/01 °Ogun state Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/7/48/01 °Rivers state Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/45/16/27 °Bauchi State Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/53/15/10 °Zamfara State Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/50/17/27 °Phalatu State Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/48/18/27 °Taraba State Ng-cares 

•https://cares.plax.ng/web-nomination/41/14/27 °Kwara State Ng-cares

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button