Hausa Novels and Stories
-
Daudar Gora Book 2 Page 76
Lips ɗinta tai wani irin turawa tana ƙwaɓe fuska, ita ala dole taji haushi yace mata mayya, “Ni ALLAH ya…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 71
Jin yayi shiru ta sake nisawa da ajiye kofin. “Bayan nan mi kake son sani?”. Kansa ya jinjina mata alamar…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 70
Yanda ta faɗa tana tura baki da share hawayenta ba ƙaramin tunzurashi yay ba. Amma sai ya kanne yana ƙara…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 68
Wani irin yarfar da ita Malikat Bushirat da jikinta ke rawa yayi, dan wani irin guguwar bala’i ta hango a…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 63
Jigum-jigum sauran matansa da yara suka zauna. Kowa ka gani cikin damuwa. Dan wannan abun kunya ne da in har…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 66
Shiru kamar bazai tanka ba, sai kuma ya ɗago kamar wani mai ciwon wuya ya sauke idanun nasa masu haske…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 65
Taku take a hankali kamar mai sanɗa ko wata budurwar hawainiya, babu abinda zuciyarta keyi sai dukan tamanin-tamanin. Idan yace…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 61
Karo na biyu kenan da ta sake dawowa ɗakin ta samesa yana kai kawo rai a ɓace. So take taji…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 67
Wani irin mummunan bugun zuciya mai kaɗawa da tashin hankali da bai taɓa cin karo da shi ba a rayuwarsa…
Read More » -
Daudar Gora Book 2 Page 69
Shiko da tun sanda ta maida kai ta duƙar ya fahimci inda ta dosa hanyar fita ya nufa, sai da…
Read More »