Latest Updates

Apply: National Directorate of Employment(NDE)

Sponsored links

Opportunities

 National Directorate of Employment (NDE) zasu tallafawa matasa a ƙalla dubu ɗaya 1k a kowanne local government a nigeria.

Zasu bada horo na tsowon wata 1,2,3 ko fiye da haka, zasu bada tallafin 250,000-500,000 a kowanne matashi.

Ga link nacikawa.

https://ndetrainees.ng/

Ku taimaka ku yada wannan baya ni domin wasu su samu damar amfana da wannnan tallafin 

Idan baka gane yadda ake cikawa ba, kamin mgn inshaallh zanyi guide naka kacika cikin sauƙi.

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button