Latest Updates

YADDA AKESAWA FACEBOOK SECURITY Har ya Gagari Hackers

Sponsored links

Microsoft

TA YADDA BABU WANDA   ZAI IYA  HAWAMA ACCOUNT DINKA KO DA YASAN  PASSWORD DINKA

Wannan wani tsarine da facebook suka bawa masu amfani da shafinsu wata dama wanda xaka kare facebook dinka ta hanyar sanya masa security

shi wannan tsari yana da matukar dadi sannan kuma yana da mungun hadari domin kuma dakayi active na wannan tsarin to facebook xasu turoma da text wanda yake dauke da security wannan security to shine abu mai muhimmanci wanda da shine idan kayi login na account din to xa,a umar ceka kasa pin dinka to dole saikasa wannan security sannan xai bude to ka ga kwa babu dama wani yahau fb dinka domin idan yahau xasu umarci yasa pin

.

to matsalar sa kuma shine idan har ka manta wannan security da suka baka to kuma ta karema domin babu dama kahau fb dinka

saide yanxu koda ka manta paswod din idan kahau wata operar kayi login to xasuyi text xuwa number ka da new security to sai kaje kasahi sannan ya bude

.

to baride mu fara bayanin

.

kaje facebook dinka ta opera ka budeshi sannan kayi chan kasa xakaga inda aka rubuta SETTING & PRIVACY to saika shiga nan idan ya bude xakaga abubuwa

A Jere Kamar Haka ……

.

GENARAL

.

SECURITY

.

PRIVESY

.

TIMELINE & TAGGING

.

BLOCKING

.

NOTIFICATION

.

TEXT MESSAGING

.

To Kawai Saika Shiga SECURITY Idanya Bude To Zakuga kai tsaye ya bude muku wuri kamar haka …

inda Idan Kuka Lura Zakuga Jerin Sunaye Guda Uku Na Farko ..

1= Text message login Code .. Enable

.

2= Login Notification code .. Enable

.

3= Login Aproval ON .. Enable

.

To Anan Abinda Ake Bukata Shine Duka Anason Sai Mun Maida Disable ta koma Enable.

.

Tashin Farko Domin Saita na tsakiya domin shiyafi saukin saiti watoEmail Notification login Code

kawai saika danna kalmarEnableinda zakaga nan take ta canja kanta daka enable zuwa kalmar Disable..

Amfanin saita wannan kuwa shine Aduk lokacin da wani hatsa bibi yayi yunkurin hawa Facebook dinka tonan take Facebook zasu sanar dakai ta hanyar sakon message zuwa Akwatin email dinka …

Suma sauran su.

Text message login code.

da

.

Login Aproval

.

to suma haka xaka musu wato ka maidasu dan enable xuwa denable

idan kayi haka shikkenan

duk lokacin da wani yayi kokarin hawa account dinka to xasu sanar dakai cewa xa a hau fbok dinka da opera kaxa da waya kaxa kuma a time kasa

sannana xasu turoma da wani new security,🔐 domin ka yi amfani dashi kuma ko kaine  Zaka

hau fb dinnaka awatawayar tosai sunmahakan

.

Allah ya bada sa,a [🙏🏻]

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button