Kannywood News

Zafafan Sabbin Hotunan Hadiza Gabon Jarumar Kannywood

Sponsored links

Zafafan Sabbin Hotunan  Hadiza Gabon Jarumar Kannywood.

Jarumar wacce ta shahara wajen harkar wasan Hausa, ta fitar da zafafan hotunan nata ne a shafin ta dandalin sada zumunta. Hotunan dai sun jawo cecekuce daga bakin wasu daga cikin masoya da mabiyan Jarumai.
 Hadiza Aliyu Ganin  wacce tana daya daga cikin manyan matan kannywood, musamman waɗanda ake ganin girman su. Wannan shi yasa hotunan Hadiza Gabon din suka jawo surutai, domin bata saba fitar da zafafan hotuna ba kamar sauran matan kannywood da aka riga aka san halin su.
Ga dai wasu daga cikin zafafan hotunan na Hadiza Gabon

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button