Kannywood News

Tarihin Umar M. Shariff

Sponsored links

 Tarihin Umar M. Sheriff.

Umar M. Shariff yana daya daga cikin shahararrun mawakan kannywood industry. Kuma yana daya daga cikin wadanda suka hata role fiye da daya kuma suke shahara ta kowane ɓangare. Umar M Sharif mawaki ne Actor ne kuma makadi ne. Kafin nan shin wanene Umar M Shariff?

Cikakken tarihin umar m shareef

SUNA : Umar Muhammad Shareef,
Umar m Shareef
SHEKARU : 1989 (33) a 2022
MATA : Maryam
YARA : aliyu, hafsat,
AIKI : Waka, jarumi, producer
GARI : Kaduna
KASA : Nigeria
M Shariff
WANENE UMAR M SHAREEF
Umar shahararren mawakin hausa sannan jarumi a
masana,antar kannywood Wanda ya shahara a
Nigeria da sauran kasashen afrika ya kasance daya
daga cikin hausawan da sukafi shahara a fadin
duniya
HAIHUWARSA
anhaifi jarumin ne a shekarar 1989 a kaduna
karamar hukumar igabi
.
KARATUNSA
Jarumin ya fara karatun Qur,an tun yana karami a
gida kafin ya shiga makarantar boko wacce izuwa
yanzu yakai matakin digiri wanda yakeyi a kaduna
state university (kasu)
FARA WAKAR UMAR M SHAREEF
Sannan ya fara wakane ta dalilin wata yarinya da
yakeso amma ya kasa sanar mata har izuwa lokacin
da ya yanke shawarar tinkararta amma sai bata
fitoba hakan yasa yatafi yana rera waka
DAUKAKAR UMAR M SHAREEF
Jarumin ya jima yana Waka amma tauraronsa ya
fara haskawane a 2007 sanna yayi wakoki da dama
a bangare daban daban soyayya,siyasa, da wakokin
biki dasuka hada da
-jinin jikina
-sareena
-girginso
-ruwan dare
-hafiz
-ciwon idanuna
-arewa
-ciwon so
-mariya
-wazana ba kaina
Dadai sauransu
ALBUMS
Sannan yanzu yayi albums da dama kamar su
-bako 2018
-Tsintuwa 2017
-masoya 2016
-kalaman bakina 2017
-ni da ke 2018
-babbar yarinya 2017
-kuyi hakuri 2017
-Fati 2021
-Zainabu abu 2021
HADAKA
Sannan yayi wakoki da mawaka da dama kamarsu
*Nura m inuwa
*Lilin baba
*Abdul D one
*Breaker
*Adam a zango
Da sauransu
DAUKAKARSA A FIM
sannan a kasancewarsa jarumi a masana,antar
kannywood yafito a finafinai da dama kamarsu
-mansur
-sareena
-mujadala
-hafeez
-mariya
-Tsakanin mu
-ciwon idanu na
-karkimanta Dani
-Fati
-Zainabu abu
Kuma yafito a fimdin nass na adam a zango
Da sauransu
amma mafi yawanci yafitone a finafinan companin
FKD Wanda mallakin alinuhu ne
Sannan shine ma mallakin Shareef studio Wanda
sunshirya finafinai kamarsu
-zarah
-jinin jikina

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button