Kannywood News

Hotunan Auren Ummi Rahab da Lilin Baba

Sponsored links

 Kannywood News

Hotunan Auren Ummi Rahab da Lilin Baba.

Anyi auren Ummi Rahab ita da Lilin Baba, auren ya samu halartar manyan manyan Jaruman Kannywood da kuma ɗimbin yawan masoyan Jaruman guda biyu.
Manyan Jaruman sun haɗa da irin su Ali Nuhu, Baballe Hayatu, Umar M Sharif, Abale, dai sauransu.
Ga wasu daga cikin hotunan bukin na su, Jaruman wuff sun yi wuff da junan su.

 

Sponsored Links

Leave a Reply

Back to top button