Opportunities

Kyawawan Matan Arewa a twitter Masu Neman Mazajen Aure.

Sponsored links

Kannywood News

 KMatan Arewa a twitter Masu Neman Mazajen Aure.

Twitter dai ta zama kamar wani dandali ne na yaran manyan mutane, musamman irin waɗanda suka basa samun damar tsayawa da samari a gidajen iyayensu. 
Dandalin sada zumunta na twitter din ne ya zame masu wata kafa ta neman samun masana Aure, inda matan Arewa suke fitowa fili suna baiyana ra’ayoyin su na neman a aure su.
Wasu sun samu shiga wasu kuma suna kan fatutukar neman wanda zai yi wuff da su. Babban dalilin da yasa kuwa akasari basu faya samun masu Kula su da gaske ba shi ne, akasari basu amfani da twitter a Arewa basu da yawa kamar na facebook. Kuma hakan ne yasa wasu da yawa ba su san ma abinda yake faruwa ba. Dan haka ne yasa muka kawo maku wannan dama domin ku garzaya twitter domin gwada irin taku sa’ar.
Ga dai hotunan Matan Arewa masu kyau Wanda suna cikin irin masu cewa suna neman mazan Aure.

Domin ƙarin bayani ana iya tuntubar mu ta e-mail address namu ko kuma kuyi comment da bayanin ku. 
Zamu sake zaƙulo maku wasu nan gaba kadan

Sponsored Links

One Comment

Leave a Reply

Back to top button